Babban malamin Addinin Islama kuma Limamin masallacin Abuja, Sheikh Makari ya bayyana takaici da kama yaran da gwamnatin Tinubu ta yi ta kai kotu da sunan sun ci amanar kasa.
Babban malamin yace babu inda ake irin haka a Duniya.
Yace zasu dauki nauyin kula da yaran kamin a sakosu sannan kanana daga ciki zasu dauki nauyin karatunsu.
Malamin ya bayyana a wani faifan bidiyo ne a wajan karatu inda aka jishi yana jawabin