Monday, August 10
Shadow

Allah Sarki: Kalli Binda akawa Victor Osimhen a Galatasaray da ya sashi zubar da hawaye

Tauraron dan kwallon Najeriya dake bugawa kungiyar Galatasaray, Victor Osimhen ya fashe da kuka bayan da wani masoyinsa ya daga fastar mahaifiyarsa.

An ga Victor Osimhen na share hawaye.

Mahaifiyar Victor Osimhen dai ta rigamu gidan gaskiya.

Karanta Wannan  Kalli Hotunan Murjanatu Musa Tauraruwar kwallon Kwando(Basket Ball) ta Najeriya da ake ta magana akanta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *