Tuesday, September 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wata tawagar sojojin kasar Amurka suka Musulunta

Wannan wata tawagar sojojin kasar Amirka ne da suka musulunta.

An ga yanda suka shiga masallaci inda suka bayyana karbar addinin musulunci gaban mutane da yawa.

https://twitter.com/i/status/2031595061415145730
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wallahi na Jesus ya zo min cikin dare a Zahiri yace min an amsa min addu'o'ina>>Inji Wannan matar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *