Wednesday, April 29
Shadow

Allah Sarki Kalli irin Gaisuwar da Tinubu yakewa Buhari lokacin yana da rai irinta ya masa a jiya

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

An ga hoton yanda shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya duka yake gaishe da Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

Irin wanan gaisuwar da yakewa Buhari lokacin yana da rai, irinta ya masa a jiya.

Karanta Wannan  Masu Ikirarin Jìhàdì sun shiga Uku, An fito da rundunar sojojin da basu taba yin rashin nasara ba an kaisu Arewa Maso gabas, sojojin kansu sai murna suke

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *