Saturday, November 8
Shadow

Allah Sarki: Kalli yanda Marigayi Aminu Dantata ya bayar da tallafin Naira Miliyan 10 a shekarar 1986 dan kafa gidauniyar Kano

Hoto ya bayyana na yanda masu kudi a shekarar 1986 suka bayar da tallafi dan kafa gidauniyar Kano.

A waccan shekarar, Aminu Dantata ya bayar da tallafin Naira Miliyan 10.

Inda Isyaka Rabiu kuma ya bayar da tallafin Naira miliyan 4.

Da safiyar yaune dai Allah ya karbi rayuwar Aminu Dogo Dantata.

Karanta Wannan  Kudi na Kauye: Mutanen Kauyen Bauchi Dake kan hanyar zuwa Saudiyya sun dauki hankula bayan da suka dauki hotuna da farar Budurwa me aiki a cikin jirgin sama

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *