Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyo: Aiki Hajji Dai me Rabo, ba rikin Umarah bace da kowa ke iya zuwa>>Inji Garzali Miko bayan da ya dawo daga aikin Hajji

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Garzali Miko ya dawo daga aikin Hajjin bana da aka yi dashi.

Garzali Miko a filin jirgin sama an ga yanda akw hira dashi inda aka ce ya kara kyau, saidai yace ai ba ta yiyuwa mutum ya je aikin Hajji ya kara Kyau.

Yace da dai Umarah ce da kowa ke iya zuwa amma aikin Hajji sai mai Rabo.

https://www.tiktok.com/@kb_international/video/7520986097661316358?_t=ZM-8xaRSIccxdu&_r=1

Hakanan Garzali ya mayar da martani ga wanda yace masa ya jefi dan uwansa a wajan jifar Shedan inda yace shi dai yasan abinda yayi.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Rahotanni sun ce wasu da ba'a san ko su wanene ba sun Afkawa Sheikh Salihu Zaria biyo bayan maganar da yayi kan cewa ba za'a biya kudin Haraji ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *