Thursday, March 26
Shadow

Allah Sarki: Kotu ta tasa keyar Malam Dr. Jamil, Magajin Marigayi Dr. Idris Dutsen Tanshi zuwa gidan gyaran hali

Rahotanni sun bayyana cewa, Kotu ta tasa keyar Malam Dr. Jamil zuwa gidan yari.

Babu dai dalilin kamashi zuwa yanzu amma malamai abokansa da yawa sun fito sun tabbatar da kamen.

Wasu sun bayyana cewa, suna Allah wadai da kamen inda wasu ke cewa an kamashi ba bisa adalci ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda wasu daliban Makaranta ke waka suna gayawa shugaba Tinubu kalaman da basu kamata ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *