ALLAH SARKI: Ta Rasu Bayan Kwana Uku Da Kai Kayan Aurenta
Ranar Juma’a da ta wuce aka kawo mata kayan aure, yau Talata kuma Allah Ya karbi rayuwarta.
Marigayiya Amirah Kogunan Hadejia, matashi Baffa Maina Hadejia ne ya so aurenta, amma Allah Ya yi ikonsa.
Allah Ya gafarta mata.
Daga Hon Saleh Shehu Hadejia