Tuesday, January 21
Shadow

ALLAHU AKBAR: An Yi Jana’izar Mutane 41 Da Sùķa Ŕaśù Sakamakon Hàďaŕìn Moțà A Hanyar Su Ta Zuwa Wajen Zagayen Mauĺùďì Daga Garin Kwandari Zuwa Samunaka

An Yi Jana’izar Mutane 41 Da Sùķa Ŕaśù Sakamakon Hàďaŕìn Moțà A Hanyar Su Ta Zuwa Wajen Zagayen Mauĺùďì Daga Garin Kwandari Zuwa Samunaka

Mahalarta mauludin sun yi gamu da ajalin na su ne a jiya Lahadi, a loķacin da motar su ta yi arañģàmà da tireĺa a daidai garin Lere, inda kimanin mutane talatìn sùka mùțù nañ take, yayin da kaŕin mutane sha daya suka ŕaśu bayan an kai su asibiti domin jinyar su sakamakon raunin da suka samu.

Allah Ya gafarta musu.

Daga Umar Isa Ramin Kura

Karanta Wannan  An yiwa malamin Islamiya Daurin rai da rai bayan da yawa dalibarsa me shekaru 14 fyade a Masallaci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *