Thursday, October 3
Shadow

Kwamitin kula da sha’anin sojojin ruwa (Navy) na majalisar dokoki ta tarayya sun gana da hukumar Sojin ruwa domin binciko zargin yadda aka ci zarafin Seaman Abbas Haruna

Kwamitin kula da sha’anin sojojin ruwa (Navy) na majalisar dokoki ta tarayya sun gana da hukumar Sojin ruwa domin binciko zargin yadda aka ci zarafin Seaman Abbas Haruna tsawon shekara 6 bisa umurnin wani babban jami’in Jeneral MS Adamu.

Majalisar ta lashi takobin yin binciken ƙwakwaf akai domin hukunta duk wanda aka samu da laifi a lamarin

Wane fata zaku yi musu ?

Karanta Wannan  Dole Ne Mu Magance Matsalar Rashin Abinci Mai Gina Jiki, Inji Kashim Shettima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *