Tuesday, November 18
Shadow

Kalli Hotuna: El-Rufai ya kaiwa Shuwagabannin jam’iyyar SDP reshen Kudancin Najeriya ziyara, inda har ya shiga coci, ya cire hula, abinda ya jawo cece-kuce

Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya kai ziyara kudancin Najeriya inda aka ganshi a Coci.

El-Rufai da kansa ne ya wallafa wadannan hotunan inda yace ya halarci jana’izar wani me suna Chief Mathias Chidi Anohu ne a cocin.

Saidai da yawa sun ce Abin mamaki ne ganin El-Rufai a kudancin Najeriya musamman ma a coci.

Yaya kuna ganin akwai haske kuwa?

Karanta Wannan  Bincike:Miliyan shidda ake biya a kullun a Asibitin da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kwanta a Landan, Da yawa 'yan kasar Ingila basa iya kwanciya a asibitin saboda tsadar sa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *