Saturday, August 8
Shadow

Allahu Akbar, Kalli Bidiyon yanda wannan Musulmin Inyamuri ke raira Karatun Qur’ani

Wannan wani Musulmi ne Inyamuri da ya dauki hankula bayan da aka ganshi yana rera karatun Qur’ani.

Da yawa sun yi masa fatan Alheri.

https://twitter.com/siraj_ugwu/status/2006707438347760031?t=Czrgj4iLRcVClkSrPCqUaA&s=19
Karanta Wannan  A yayin da yake sukar Gwamnatin Muslim Muslim, an gano cewa Rev. Ezekiel Dachomo na daga cikin wadanda matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta rabawa kudade a jihar Filato

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *