Monday, October 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Dattijuwa me shekaru 56 ta haihu bayan shekaru 26 tana Neman Haihuwa

Wata mata me shekaru 56 ta haihu bayan kwashe shekaru 26 tana neman Haihuwa.

Diyar matar ce ta bayyana haka inda tace mahaifiyarsu ta dade tana neman kara haihuwa amma bata samu ba sai da ta kai shekaru 56.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ko kun saurari sabuwar wakar da Sani Musa Danja yawa yawa DSP Barau data jawo cece-kuce?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *