
Wannan amaryar daga jihar Bauchi me suna shahida Sani ta amince da Qur’ani a matsayin sadakinta maimakok kudi da aka saba bayarwa.
An daura aurenta da angonta, Aliyu Haidar ranar Asabar data gabata a unguwar Saleh Saleh dake jihar Bauchi.
Lamarin ya dauki hankula inda akaita muhawa da kuma yabawa saukin kan amaryar