Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka kama wani dan Najeriya da muka je dashi aikin Umrah yana aikata abinda bai dace ba da wata mata>>Inji Khalifa

Khalifa ya bayar da labarin yanda wani da ya je aikin Umrah dan Najeriya a kasar Saudiyya cikin watan Azumin Ramadana aa kamashi yana aikata Alfasha da wata mata.

Yace matar irin masu biyo mutanene suna sayar musu da abu, shine aka barshi da ita a daki, kawai sai dawowa aka yi aka gansu Turmi da Tabarya.

Yace abin akwai takaici.

@halifan.fada.media1

@HALIFAN FADA JIBIA @VOICE OF AREWAH🧑‍🎤🦅

♬ original sound – halifan fada jibiya media
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wani sabon bala'i Breziya dubu bakwai, Kwanan nan zaku rika ganin 'yan mata babu breziya>>Inji Nafisa Ishak

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *