Monday, August 10
Shadow

Allahu Akbar:Duk da yake ba musulmi ba, Mawakin Kudu, Davido ya ciyar da mutane 500 masu Azumi

Tauraron mawakin Kudu, Davido ya ciyar da masu azumi 500.

Hakan na zuwane duk da kasancewarsa ba musulmi ba.

An ga yanda aka shirya abincin aka zubasu a mazubi me dauke da sunansa.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya kashe Naira Biliyan 36 wajan Tafiye-Tafiye a shekarar 2024

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *