Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon Karfin Hali: Ya dauko Naira Miliyan 20 daga banki, ‘yan Fashi suka bishi zasu kwace saidai harsashi yaki shigarsa

Wannan wani mutum ne da ya je banki ya ciro kudi Naira Miliyan 20.

Saidai bai sani ba ‘yan fashi sun biyo a baya.

Ko da ya tsaya sai suka fita suka ciro bindigu.

Saidai rahotanni sun ce, harsashi ya kasa hudashi.

Anan ya kwace Bindigar daya daga cikin barayin.

Saidai Rahotanni sun bayyana cewa duk da haka wasu daga cikin barayin sun gudu da Naira Miliyan 10.

Lamarin ya farune a Minna jihar Naija.

Danna nan dan kallon Bidiyon

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Gwamnati na shirin kara farashin man fetur zuwa Naira 1,405 dan tatsar kudaden da zata biya bashin da 'yan kasuwar man fetur ke binta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *