
ALLURAR CIKIN RUWA: Duk Wadda Take Sona Da Aure Kofa A Bude Take, Kawai Ta Samu ‘Yan ‘Halal Match’ Ta Ba Su Lambarta Su Ba Ni, Domin Ina Bukatar Auŕe, Inji Babba
Ina ‘yan mata? Kada ku bari wannan damar ta wuce ku!
Alhaji Babba dai yana ikrarin shi matashin mai kudi ne. Kuma gashi mutum mai yawan fara’a.