Wednesday, January 15
Shadow

Amfanin kanunfari da madara

Amfanin hadin Kanunfari da madara na da yawa sosai.

Daya daga ciki shine yana taimakawa sosai wajan magance matsalar warin baki ko kuma hana narkewar abinci ko a ce bata ciki.

Wannan hadi kuma na Kanunfari da Madara yana kawar da Kasala.

Hakan kuma yana taimakawa wajan daukar ciki.

Ga wanda basu da karfin jima’i, yana taimakawa sosai wajan karawa namiji kuzari.

Yana kara karfin Garkuwar jiki.

Yana kuma karawa kashin mutum karfi sosai.

Yana kashe Bacteria.

Yana maganin kansa, watau ciwon daji, musamman na mama ga mata.

Yana kuma taimakawa karfin ido wajan gani.

Ga mai fama da sarkewar Numfashi, ko numfashi sama-sama, Kanunfari da Madara na taimakawa wajan magance wannan matsala.

Karanta Wannan  Kanunfari yana maganin sanyi

Yana kuma karawa namiji yawan maniyyi da karfin fitar ruwan maniyyin.

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *