Monday, December 16
Shadow

Amfanin zuma a nono

Wani bayani yace ana kada ruwan kwai har sai yayi kumfa sai a zuba yegot da zuma kowane babban cokali daya a kara kadawa.

A shafa akan nono sai a barshi zuwa awa daya, sannan a wanke da ruwan zafi,hakan na taimakon nono musamman wanda ya zube.

Hakanan binciken masana ya tabbatar da cewa, zuma na taimakawa mata musamman masu fama da cancer mama, ko cutar daji ta mama.

Hakanan tana taimakawa wajan hana kamuwa da wannan cuta.

Hakanan zuma tana maganin ciwon nono wanda ba na daji ba watau wanda bana cancer ba.

Karanta Wannan  Amfanin zuma ga mai ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *