Wednesday, January 15
Shadow

Amma Wai Ba kin Yi Aure ba? Wani ya tambaya bayan ganin wadannan hotunan na Mansurah Isa

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Mansurah Isa ta saka wasu hotuna a shafinta na sada zumunta inda masoyanta da yawa suka yaba.

Saidai Wani ya mata tambayar cewa, wai shin ba ance ta yi aure ba?

Karanta Wannan  Ko an yi sulhu ba zamu daina yaki da kkashe mutanen Gaza ba>>Inji Firaiministan Israel, Benjamin Netanyahu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *