Friday, October 4
Shadow

An Ba Su Madarar Yougot A Matsayin Gwarazan ‘Yan Wasa A Wasannin Gasar Kwallon Ta Birnin Kudu Dake Jihar Jigawa

An Ba Su Madarar Yougot A Matsayin Gwarazan ‘Yan Wasa A Wasannin Gasar Kwallon Ta Birnin Kudu Dake Jihar Jigawa.

Wani kamfani ne ke daukar nauyin bada kyautar domin karfafawa matasan ‘yan wasan.

Me za ku ce?

Karanta Wannan  Atiku ya bukaci majalisa ta ƙara wa’adin mulkin Shugaban ƙasa zuwa shekara 6 sannan a mayar da mulkin Najeriya karba-karba tsakanin Kudu da Arewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *