Tuesday, August 18
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau

Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Litinin 6 ga watan Yuli na shekarar 2026 ya kamane akan Naira ₦1,370.33 akan kowace dala.

A kasuwar bayan fage ta garuruwan Kano, Abuja, Lagos da Fatakwal kuwa farashin dalar ya kamane akan Naira 1,385 zuwa Naira ₦1,400 ya danganta idan mutum saye ko sayarwa zai yi.

Karanta Wannan  Da Duminsa: A karshe dai, Malaman Jinya(Nurse) sun janye yajin aikin da suke

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *