Hukumar Sojojin Najeriya ta bayyana sunayen sojoji 5 da ake zargin ‘yan Kungiyar IPOB sun kashe.
An kashe sojojinne a ranar Laraba a Obikabia dake jihar Abia.
sunayen sojojin sune:
• Sergeant Charles Ugochukwu (94NA/38/1467)
• Sergeant Bala Abraham (03NA/53/1028)
• Corporal Gideon Egwe(10NA/65/7085)
• Corporal Ikpeama Ikechukwu (13NA/70/5483)
• Corporal Augustine Emmanuel (13NA/70/6663)
Hukumar sojojin Najeriya dai ta sha Alwashin daukar mataki me tsauri dan rama kisan sojojin nata.