Tuesday, October 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani dan kasar Ghana ya hadu da shugaban kasar UAE suka gaisa yayin da shugaban ke ran gadi

Wani dan kasar Ghana da ya je kasar UAE ya hadu da shugaban masar UAE Sheikh Mohamed bin Zayed ya mika masa hannu suka gaisa.

Shugaban ya tambayeshi daga wace kasa yake?

Yace masa daga Ghana, yace masa yana cikin farin ciki? Yace masa Eh.

Lamarin yasa ana ta yabawa shugaban na UAE saboda rashin girman kansa.

Karanta Wannan  Na bayar da fatawa ga masu yawace-yawace zuwa kasashen Duniya, kuma suna tsoron fadawa zyna cewa, su yi aure na iya lokacin da zasu kasance a wadannan kasashen, idan zasu dawo sai a rabu, wannan ba mutu'a bane>>Inji Farfesa Ibrahim Maqari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *