Biyo bayan wani bincike, an gano cewa, Kamfanin man fetur na kasa, NNPCL ya karkatar da Naira Biliyan 500 a shekarar 2021.
Hakan na kunshene a cikin bayanan da aka mikawa majalisar tarayya kamar yanda doka ta tanadar.
Rahoton ya nuna yanda aka rika cire kudi daga kudin shigar kamfanin na NNPCL ba tare da bin doka ba.