Wednesday, January 15
Shadow

An gano kamfanin mai na kasa, NNPCL ya karkatar da Naira Biliyn 500

Biyo bayan wani bincike, an gano cewa, Kamfanin man fetur na kasa, NNPCL ya karkatar da Naira Biliyan 500 a shekarar 2021.

Hakan na kunshene a cikin bayanan da aka mikawa majalisar tarayya kamar yanda doka ta tanadar.

Rahoton ya nuna yanda aka rika cire kudi daga kudin shigar kamfanin na NNPCL ba tare da bin doka ba.

Karanta Wannan  ZABEN 2027: Ba Muśĺim-Mùšĺìm Bà, Ko Mùmìñi-Mùmìñi Ne Ba Za Mu Zaba Ba, Inji Wani Fusataccen Ĺimàmi, Malam Abubakar Mai Imani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *