
Rahotanni sun bayyana cewa an kama daliban jami’ar AAU kusan 50 saboda sun yi zanga-zangar neman kawo karshen matsalar tsaro.
Bidiyon daliban cunkushe a cikin mota ya dauki hankula sosai inda aka gansu jami’an tsaro sun kamasu sun tafi dasu zuwa kotu.
Lamarin ya dauki hankula inda akai ta muhawara akai.