Wednesday, April 8
Shadow

An kama sojan Najeriya da fashi da makami

Rahotanni daga jihar Abia na cewa an kama sojan Najeriya me suna Lance Corporal Chukwu Ebuka da zargin fashi da makami.

Sojan yawa wani mutum da ba’a tantance kowanene ba fashin Naira Miliyan 4.9

Sojan yace yana aiki ne da bataliyar 14 Brigade dake Ohafia a jihar Abia.

A Bidiyon sojan da ya watsu a kafafen sada zumunta an ji wani babban soja na masa tambayoyi.

Sojan dai ya amsa duka laifukan da ake zarginsa da aikatawa a Bidiyon.

Karanta Wannan  SANÀRWAŔ GAGGÀWA: Wannan Mutumin Yana Mai Kira Ga 'Ýàn Arewa Cewa Da Su Guji Bin Hànyar Makurdì A Yanzù Domiñ 'Ýàn Kabìlar ȚV Suña Taŕe Hañya Da Sunàn Daukàr Fansà Sakamakoñ Wani Harìn Da Suke Zaŕgìn Fuĺàni Makiýaýa Sun Kài Musù

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *