Sunday, March 22
Shadow

An kama wasu mata masu zaman kansu bayan da sukawa matashi dan bautar kasa taron dangi har ya rigamu gidan gaskiya

An kama wasu mata masu zaman kansu da sukawa wani matashi dan bautar kasa taron dangi har sai da ya rigamu gidan gaskiya

Rahoton yace matashin ya je gidan matan masu zaman kansu ne inda ya dauki daya suka shiga daga ciki.

Suna ciki ne sai wasu 4 suma suka shiga suka samesu, anan dai har abinda ya faru ya faru shi kuma ya garzaya barzahu.

Sun yi kokarin bashi glucose amma ina.

Rahoton yace an kama matan masu zaman kansu dan bincike.

Karanta Wannan  Shekarata 10 ina sana'ar sayar da sassan jikin mutane>>Inji Wannan wannan matsafin da aka kama

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *