Wednesday, October 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Kyamarar Filin wasa ta Nuno Ali Jita bayan da ya je kallon wasan Sevilla vs Valencia

Kyamarar daukar kwallo a wasan da aka yi tsakanin Sevilla vs Valencia ta nuna tauraron mawakin Arewa, Ali Isa Jita rike da Tutar Najeriya.

Ali jita yace ya je kallon wasan ne saboda abokinsa, Sadiq.

https://www.tiktok.com/@realalijita/video/7620073247471652117?_r=1&_t=ZS-94uBEb4iXom&sp_source=7537614245375297080
Karanta Wannan  Farashin dala a kasuwar Gwamnati ta yau, Alhamis

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *