Friday, June 26
Shadow

Hotuna:An yi ganawa tsakanin shuwagabannin tsaron Najeriya dana kasar Ingila

Ministan tsaro na Najeriya, Janar Christopher Musa ya gana da takwaransa na kasar Ingila, Vernon Coaker.

Sun yi ganawar ne a Lancaster House, dake London a yayin ziyarar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zuwa kasar.

Sannan sun tattauna maganar tsaro da dangantaka tsakanin kasashen biyu.

Musa ya bayyana aniyarsu ta kawar da matsalar tsaro a Najeriya inda kuma ya godewa kasar Ingila bisa taimakon da take baiwa Najeriya wajan magance matsalar tsaro.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Gwamnan Kano na shan Yabo bayan da ya sa aka karawa wani tsohon me daukar hoto girma nan take

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *