
Rahotanni sun bayyana cewa, An kwantar da tauraron Fina-finan Indiya, Dram a Asibiti.
Rahoton yace, Dram ya karbi maganine.
Saidai wasu bayanai sun rika cewa yana can kwance magashiyan bashi da lafiya.
Amma daya daga cikin ‘ya’yansa, Sonny Deol yace ba gaskiya bane mahaifinsu ya je a duba lafiyarsa ne.