Sunday, August 9
Shadow

An sace jakar shugabar hukumar tusaron kasar Amurka

Shugabar hukumar tsaron Homeland Security ta kasar Amurka, Kristi Noem ta gamu da ‘yan sane inda suka sace mata karamar jaka ta mata da ake cewa Purse.

Jakar dai na dauke da Dala $3000 da kuma katinta na aiki.

Hakanan an sace jakar ne a wani wajen cin abinci dake baban birnin kasar watau Washington DC.

Hakana Barawon ya kuma sace jakar dake dauke da magungunan matar.

Ta je gidan abincinne dan cin abinci da danginta a matsayin ranar Bikin Easter.

Karanta Wannan  Mu Dai Mun bi: Tinubu zamu zaba a shekarar 2027, Inji Gwamnan Legas inda yace farashin kayan abinci yayi kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *