
A yayin da makon daya gabata aka ga wata ta yi shigar banza a Saudiyya wadda lamarin ya jawo Allah wadai a kafafen sada zumunta.
Tazo daga baya ta goge Bidiyon.
Saidai an sake samun wasu da suka sake yin irin shigar da ta yi me dame jiki a yayin da suke aikin Umrah.
Lamarin ya jawo Allah wadai da kiran cewa ya kamata a dauki mataki kan lamarin.

