Thursday, October 8
Shadow

Ba’amurkiya ta taso daga Amurka tazo Najeriya ta hadu da masoyinta aka daura musu aure

Wannan wata ba’amurkiya ce data taso daga kasar zuwa Najinda ta hadu da masoyinta wanda tace wanni 10 kenan suna ta waya da chating.

Kwananta 6 da zuwa aka daura musu aure.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon sanata Elisha Abbo da matarsa suna rawa, yace suna jin dadinsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *