
Rahotanni sun bayyana cewa, daliban jami’ar University of Agriculture Makurdi ta jihar Benue da aka yi garkuwa dasu an sakosu.
Garkuwa da daliban ya jefa makarantar cikin yanayin damuwa wanda sai da yasa aka kulle makarantar har na tsawon mako guda.
Sako daliban yasa an barke da murna a makarantar.