Sunday, March 23
Shadow

An sako daliban jami’an da aka yi gàrkùwà dasu a Makurdi

Rahotanni sun bayyana cewa, daliban jami’ar University of Agriculture Makurdi ta jihar Benue da aka yi garkuwa dasu an sakosu.

Garkuwa da daliban ya jefa makarantar cikin yanayin damuwa wanda sai da yasa aka kulle makarantar har na tsawon mako guda.

https://www.youtube.com/watch?v=I2vvoBY9v7E?si=3IqJB8_RA4UOnFlq

Sako daliban yasa an barke da murna a makarantar.

kalli Bidiyon lamarin a nan

Karanta Wannan  Kalli bidiyon yanda Aka Gwabza fada tsakanin Sojoji da 'yansandan Najeriya, Dansanda ya dankara soja da kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *