Tuesday, May 19
Shadow

Gwamnatin Sokoto ta ƙaddamar da tallafin azumi ga masu buƙata ta musamman

Gwamnatin jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya ta ƙaddamar ta tallafin azumi ga masu buƙata ta musamman a faɗin jihar.

Cikin wata sanarwa da gwamnatin jihar ta ftitar, ta ce tallafin – wanda ya ƙunshi rabon kuɗi – zai shafi masu buƙata ta musamman duka ƙananan hukumomin jihar.

Yayin da yake jawabi a wajen ƙaddamarwar gwamnan jihar, Ahmad Aliyu ya ce tallafin zai shafi cibiyoyi 27 na masu buƙata ta musamman a fadin jihar.

Gwamnan kuma yi kira ga waɗanda za su amfana da tallafin su bayar da haɗin kai domin kauce wa turmutsitsi a wajen raba tallafin

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Na yi aiki da Tsohon shugaban kasa, Abdulsalam Abubakar, na yi DG na BPE na yi Ministan Abuja, Na yi Gwamnan Kaduna Amma Wallahi Tallahi ban taba sata ba>>Inji Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *