Thursday, November 12
Shadow

An tsingi Jariyriyah Sabuwar Haihuwa Mahaifiyarta ta Yaddah ta a Birnin New York City na kasar Amurka

Rahotanni daga birnin New York City dake kasar Amurka yace an tsinci jaririya sabuwar haihuwa a birnin da ake zargin mahaifiyartace ta yadda ta.

An tsinci jaririyar ne a matattaqalar shiga tashar jirgin kasa ta karkashin kasa an nannadeta da tawul a Midtown Manhattan da misalin karfe 9:30 na safe.

Tuni ‘yansanda suka je suka dauketa aka kaita Asibiti inda likitoci suka tabbatar tana cikin koshin Lafiya.

Karanta Wannan  YANZU YANZUHukumar EFCC zata binciki ƙaramin ministan tsaro, Bello Matawalle, akan zargin wawure Naira biliyan 528

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *