
Wakar Amanata ta Hamisu Breaker na ci gaba da yaduwa sosai duk da haramcin hukumar Hisbah ta Kano.
Wani sharhi da masu sauraren wakar ke yi shine, suna zargin cewa Sai da Hamisu Breaker yayi Mankas da Wiwi kamin yayi wakar.
Hakan baya rasa nasaba da yanayin wakar, yayi ta a hankali kamar yana jin bacci.
Mata dai na ci gaba da hawa wakar Amanata duk da hanin Hizbah.