Tuesday, May 19
Shadow

Hotuna: Malam Abdullahi Adamu Kahutu Kenan, Babban Yayan Mawaki Rarara A Hanyar Zuwa Aurensa Rarara A Garin Maiduguri A Jiya

Malam Abdullahi Adamu Kahutu Kenan, Babban Yayan Mawaki Rarara A Hanyar Zuwa Aurensa Rarara A Garin Maiduguri A Jiya.

A jiya Juma’a ne dai aka daura auren Dauda Kahutu Rarara da amaryarsa, Aisha A Birnin Maiduguri na jihar Borno.

Rahotanni sun ce Rarara ya biya sadakin Naira 500,000 sannan kuma ya yiwa A’isha Humaira Akwatuna 50.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Awanni kadan bayan sakinta daga EFCC, Samha M. Inuwa ta bayyana cewa, babynta ya saya mata sabuwar mota

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *