Monday, September 7
Shadow

Ana zargin Shugaban hukumar CAC, Magaji ya sayi gidan dala $200,000 a kasar Morocco yayi aure, saidai auren be dade ba ya rabu da matar

An zargi shugaban hukumar CAC dake wa kamfanoni Rijista, Magaji da saye gidan Dala $200,000 a kasar Morocco.

Yayi aure amma auren be dade ba ya lalace.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Attajirin Najeriya, Abdulsamad Rabiu BUA na tuka jirgin ruwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *