
Rahotanni sun bayyana cewa, Anthony Joshua, Shahararren dan Dambe yace zai yi ritaya.
Hakanan yace ba zai kara zuwa Najeriya ba.
Hakan ya fito ne daga bakin danginsa.
Hakan na zuwane bayan khadarin mota ya rutsa da Anthony Joshua ya ji ciwo, sannan abokansa 2 suka rigamu gidan gaskiya.