Saturday, June 27
Shadow

Shugaban jam’iyyar APC yawa Shugaba Tinubu Alkawarin kuri’u Miliyan 1 daga jihar Filato

Shugaban jam’iyyar APC, Nentawe Yilwatda yawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu Alkawarin samar masa kuri’u Miliyan 1 daga jihar Filato.

Ya bayyana hakane a wani taron siyasa da aka gudanar a jihar.

Ya bayyana jin dadi bayan da wasu ‘yan Adawa a jihar suka koma jam’iyyar ta APC.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Na shirya zuwa Saudiyya dan in Tsynewa Azzalumai, Inji tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai bayan watsa taronsu na ADC a Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *