
Yayin da aka kamma wasannin Quarter finals.
Arsenal da PSG ne zasu hadu a wasan kisa dana karshe da za’a buga.
Sai kuma Barcelona zata hadu da Inter Milan.
Wasannin Farko za’a buga su ne ranar 29 zuwa 30 ga watan Afrilu inda wasannin zagaye na biyu za’a bugasu ne ranar 6 da 7 ga watan Mayu.