Friday, April 25
Shadow

Ashe ba mutum dayane yaki yin Sallah ba ya tsaya daukar hoto,Kalli Hotunan sauran

A ranar Sallah dai wani hoton matashi da yaki yin sallar ya tsaya daukar hoto yayin da ake ruku’u ya dauki hankulan mutane inda aka rika kiransa da Shedan.

To she ba shi kadai bane suna da yawa.

Hotunan sauran matasan da suka yi irin hakan sun bayyana inda aka rika musu Allah wadai.

Kallesu a kasa:

Karanta Wannan  Bidiyo: Yanda ake Tursasawa matasa maza masu fita waje ana luu-wa-di dasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *