Friday, February 14
Shadow

Hotuna:Yanda kasar Nijar ta fara mayar da saharar ta zuwa gonaki ta hanyar fasahar zamani

Kasar Nijar ta fara mayar da saharar ta me cike da yashi zuwa gonakin Noma ta hanyar Fasahar Zamani.

Rahotanni sun ce an ware kadada 10000 dan noman abubuwa daban-daban irin su Dawa, Alkama, Masara da sauransu.

Kuma ana amfanine da fasahar zamani ta noman rani.

Karanta Wannan  Kalli bidiyo: Daliba a jami'ar FUD, dake jihar Jigawa da ta yi cikin shege, ta haihu, ta jefo jaririn da ta haifa daga saman bene

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *