Wednesday, March 18
Shadow

Ashe wannan bodiyon da aka rika yadawa cewa wai an kama wata ta je binne wani abu a kabari karyane shiryawa kawai aka yi dan batawa mutane lokaci, Kalli Bidiyon yanda abin ya faru

A makon da ya gabata ne dai aka rika yada Bidiyon wata mata da cewa wai ta je binne wani abune a kabari aka kamata.

Saidai daga baya an rika sukar wadda ta yada Bidiyon da cewa ta tozarta wadda aka kama da laifin.

Bayan gano hakanne dai aka rikawa wanda wadda ta yada abin tofin Allah tsine inda wasu ma ke cewa ya kamata a kamata wasu ma na cewa a kasheta, kamar yanda take fada.

Saidai wadda ta dauki bidiyon ta fito ta bada hakuri.

Ko wane mataki kuke ga ya kamata a dauka?

Karanta Wannan  SANÀRWAŔ GAGGÀWA: Wannan Mutumin Yana Mai Kira Ga 'Ýàn Arewa Cewa Da Su Guji Bin Hànyar Makurdì A Yanzù Domiñ 'Ýàn Kabìlar ȚV Suña Taŕe Hañya Da Sunàn Daukàr Fansà Sakamakoñ Wani Harìn Da Suke Zaŕgìn Fuĺàni Makiýaýa Sun Kài Musù

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *