Tuesday, September 8
Shadow

Attajirin matashin kudancin Najeriya kuma abokin dan shugaban kasa, Cubana Chief Priest ya sayi motocin alfarma irin su Lamborghini Urus, Rolls Royce ya bayar a yi yakin neman zaben shugaban kasa Bola Tinubu

Abokin Dan Shugaban kasa, Kuma Attajiri daga kudancin Najeriya, Cubana Chief Priest ya sayi motocin Alfarma na Lamborghini Urus, da Rolls Royce ya bayar a yi yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Ya wallafa Bidiyon motocin da ya siya a kafarsa ta sada zumunta inda lamarin ya dauki hankula.

Karanta Wannan  ALLAH SARKI: Aishat Aliyu Mamancy Ta Bar Wasiyya Cewa "Ina Roko Duk Ranar Da Labarin Mutuwata Ya Riske Ku, Don Allah Ku Roka Min Rahamar Ubangiji"

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *